iqna

IQNA

ayatollah sheikh isa kasim
Babban malamin addinin mulsunci na kasar Bahrain Ayatollah Isa Kasim ya mayar da kakakusan martani kan gayyatar Isra'ila a taron kimiyya da fasaha da za agudanar a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3483512    Ranar Watsawa : 2019/04/03

Bangaren kasa da kasa, masarautar mulkin kama karya a kasar Bahrain tanadaure ‘yan kasar da suka nuna goyonbaya ga babban malamin addini na kasar.
Lambar Labari: 3483416    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Babban malamin addinin musl;ucni an kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Qasem ya isa birnin Najaf na kasar Iraki daga birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483254    Ranar Watsawa : 2018/12/26

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain ya fito a bainar jama'a tun fiye da shekaru biyu.
Lambar Labari: 3482976    Ranar Watsawa : 2018/09/12

Bangaren kasa da kasa, An sallami babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain daga asibiti a birnin London, bayan jinyar da ya yi tsawon kimanin kwanaki 50, biyo bayan wani aikin tiyata da aka yi masa.
Lambar Labari: 3482917    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, bayanai daga kasar Bahrain na cewa an dauki Ayatollah Sheikh Isa Qasem daga asibiti zuwa filin jirgi.
Lambar Labari: 3482817    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro gami da daruruwan 'yan banga na ci gaba da killace gidan babban malamin addini a kasar Bahrain Sheikh Isa Kasim
Lambar Labari: 3481547    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, fiye da malaman addini 80 ne na kasar Birtaniya suka bukaci masarautar Bahrain da ta dakatar da batn hukunta Ayatollah Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481448    Ranar Watsawa : 2017/04/29

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman yanke hukunci a shari’ar da take gunarwa a kan babban malamin addini na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481312    Ranar Watsawa : 2017/03/14

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
Lambar Labari: 3481175    Ranar Watsawa : 2017/01/27

Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481129    Ranar Watsawa : 2017/01/13

Bangaren kasa da kasa, dubban mutanen kasar Bahrain ne suka gudanar da gangami a unguwar Diraz da ke gefen birnin Manama, domin yin Allawadai da ziyarar tawagar Isra’ila a kasar.
Lambar Labari: 3481084    Ranar Watsawa : 2016/12/30